Jihohin Arewacin Najeriya Guda 7 Sun Gana A Bauchi Don Warware Matsalalolin Kan Iyyaka
2024-11-18voahausa
![Jihohin Arewacin Najeriya Guda 7 Sun Gana A Bauchi Don Warware Matsalalolin Kan Iyyaka](https://gdb.voanews.com/DD4EECB9-7DE9-4111-B038-0EF72287AE02_w1200_r1.jpg)
Rashin cimma matsaya kan shata wani wuri a matsayin iyakan da ya raba tsakanin kasashe ko jihohi shine makasudin samun rikice rikicen kan iyakoki a fadin duniya inda a wassu lokutan yana kaiwa ga haddasa fadace fadace a kasashen duniya ko kuma jihohi ...Baca lagi
Cadangan